Headlines

Yadda Sanusi II da Aminu Ado suka yi sallar Idi daban-daban a Kano

Yadda Sanusi II da Aminu Ado suka yi sallar Idi daban-daban a Kano

Wannan na nuna yadda rikicin masarautar Kano ke ƙara ƙamari. ...

Sojoji sun kashe manyan Kwamandojin ISWAP 3 a Borno

Sojoji sun kashe manyan Kwamandojin ISWAP 3 a Borno

Rundunar ta kashe kwamandojin ne a harin ta’addanci da ba a yi nasara ba a kan Mallam Fatori da ke karamar hukumar Abadam a Jihar Borno. ...

Kwamishina ya yi murabus saboda sauya sheƙar Gwamnan Akwa Ibom

Kwamishina ya yi murabus saboda sauya sheƙar Gwamnan Akwa Ibom

Kwamishinan ya ce ba zai iya komawa APC saboda yana yin siyasa ne da aƙida. ...

Sallah: Gwamna Inuwa ya yi kiran sadaukarwa da haɗin kai

Sallah: Gwamna Inuwa ya yi kiran sadaukarwa da haɗin kai

“Yayin da muke murnar Babbar Sallah, mu yi tunani kan abin da take nufi biyayya, sadaukarwa da ƙwarin gwiwa,” ...

Gwamnan Akwa Ibom ya sauya sheƙa daga PDP zuwa APC

Gwamnan Akwa Ibom ya sauya sheƙa daga PDP zuwa APC

Gwamnan ya ce tsantsar ƙaunar da yake yi wa Tinubu ce ta sa ya sauya sheƙar zuwa APC. ...