Headlines

Har yanzu tafiyar ceto Najeriya na gaba — Atiku

Har yanzu tafiyar ceto Najeriya na gaba — Atiku

Atiku ya bayyana hakan ne a wata sanarwa da ya wallafa a shafinsa na sada zumunta, jim kadan bayan hukuncin kotun ƙoli. ...

An kashe mutum 2 da sace wasu da shanu a Sakkwato

An kashe mutum 2 da sace wasu da shanu a Sakkwato

Majiyoyi daga yankin sun shaida cewa, maharan sun shiga ƙauyen ne da ƙafa, inda suka ajiye babura a nesa. ...

SSANU da NASU za su fara yajin aikin sai baba-ta-gani

SSANU da NASU za su fara yajin aikin sai baba-ta-gani

Kungiyoyin sun bayyana cewa, sun ɗauki wannan mataki ne bayan da Gwamnatin Tarayya ta kasa kammala tattaunawa da su kan batun ƙarin alawus-alawus da s ...

Kotun Koli ta tabbatar da David Mark a matsayin Shugaban Jam’iyyar ADC

Kotun Koli ta tabbatar da David Mark a matsayin Shugaban Jam’iyyar ADC

Wannan hukunci ya maida shugabancin da David Mark ke jagoranta kan madafun iko, bayan da Hukumar Zaɓe mai zaman kanta (INEC) ta soke sunayensu a baya. ...

Tinubu ya naɗa Joseph Tegbe Ministan Wutar Lantarki

Tinubu ya naɗa Joseph Tegbe Ministan Wutar Lantarki

Sanarwar ta ce, ana sa ran Tegbe zai taimaka wajen gyaran tsarin samar da wuta, inganta daidaiton katsewar lantarki da kuma jawo masu zuba jari. ...