Headlines

’Yan bindiga sun sace mutane 30 a Sallar Asuba a Zamfara

’Yan bindiga sun sace mutane 30 a Sallar Asuba a Zamfara

’Yan bindiga sun sace mutane kimanin 30 a masallaci a lokacin Sallar Asuba a garin Tsafe da ke Jihar Zamfara ...

Tsadar rayuwa: Nama ya gagara, an koma cin awara

Tsadar rayuwa: Nama ya gagara, an koma cin awara

Wata mai sana’ar sayar da awara a Abuja, Hannaru Musa, ta ce mutane da dama sun daina sayen nama ko kifi, sun dawo cin awara saboda tsadar rayuw ...

Yadda aka yi wa ’yan canji rusau a Abuja

Yadda aka yi wa ’yan canji rusau a Abuja

Ana zargin bata-gari na amfani da bacoci da rumfunan wucin gadin da ke Zone 4 a matsayin maboya ...

An yi wa daliba mai neman shiga jami’a fyade an kashe ta

An yi wa daliba mai neman shiga jami’a fyade an kashe ta

An kama matashi kan zargin fyade da kisan budurwa mai neman shiga jami’a ...

An kama masu kera haramtattun makamai a Binuwe

An kama masu kera haramtattun makamai a Binuwe

’Yan sanda sun kama wasu musu uku kan zargin kerawa kuma da sayar da makamai ba bisa ka’ida ba a Jihar Binuwe. ...