Headlines

Kama Gwanja: Dalilin rashin kai wa ’yan sanda umarnin kotu —Lauya

Kama Gwanja: Dalilin rashin kai wa ’yan sanda umarnin kotu —Lauya

Dalili, a cewarsa, shi ne saboda kurewar lokaci, amma za su kai takardar a yau don a yi abin da ya dace. ...

Yadda aka kama jagoran ’yan bindigan Abuja a Nasarawa

Yadda aka kama jagoran ’yan bindigan Abuja a Nasarawa

Samaila Wakili Fafa wanda aka fi sani da Habu Ibrahim, shi ne mutum na biyu da ake nema ruwa a jallo a Abuja. ...

Matashi ya kashe mahaifinsa da tabarya a Jos

Matashi ya kashe mahaifinsa da tabarya a Jos

Babu zato, babu tsammani ya dauko tabarya ya buga wa mahafin a kai. ...

Kotu ta ci ’yan majalisar Filato da ta kora tarar N128m

Kotu ta ci ’yan majalisar Filato da ta kora tarar N128m

Kotu ta ci tarar ’yan majalisar dokokin jihar Filato da aka kwace kujerunsu a watan Nuwamban 2023, kudi Naira miliyan 128. ...

Ramadan: ’Yan kasuwa sun yi alkawarin daidaita farashin kayan abinci

Ramadan: ’Yan kasuwa sun yi alkawarin daidaita farashin kayan abinci

Kungiyar ’yan kasuwar Arewa ta yi alkawarin fallasa masu boye kayan abinci ...