Headlines

NAJERIYA A YAU: Hanyoyin kauce wa ɓarnar ambaliyar ruwa

NAJERIYA A YAU: Hanyoyin kauce wa ɓarnar ambaliyar ruwa

Ko a makon da ya gabata, wasu al’ummomi a Karamar Hukumar Mokwa da ke Jihar Neja sun fuskanci irin wannan ambaliya da ta yi sanadiyyar rasa ɗaruruwan ...

Hajji ta bayan fage: Saudiyya ta hana mahajjata 269,000 shiga Makka

Hajji ta bayan fage: Saudiyya ta hana mahajjata 269,000 shiga Makka

Saudiyya sun kori mutane sama da 205,000 da ke neman yin aikin Hajji ta barauniyar hanya daga birnin Makka ...

Babbar Sallah: Gwamnatin Kano ta ba makarantu hutun kwana 10

Babbar Sallah: Gwamnatin Kano ta ba makarantu hutun kwana 10

Ma’aikatar Ilimi ta Jihar Kano ta ce hutun zai fara ne daga ranar Laraba, 4 ga watan nan na Yuni da muke ciki ...

Mutuwar kasko: Mai gida da dan fashi sun kashe juna a Abuja

Mutuwar kasko: Mai gida da dan fashi sun kashe juna a Abuja

Magidancin ya gamu da ajalinsa ne bayan bata-garin sun caka masa wuka a yankin Tsohuwar Kutunku da ke Karamar Hukumar Gwagwalada. ...

Ma’aikatan Kotu Koli sun janye yajin aikin da suka shirya tafiya

Ma’aikatan Kotu Koli sun janye yajin aikin da suka shirya tafiya

Ma’aikatan shari’a a Kotun Koli da sauran kotuna sun jinginr shirinsu na fara yajin aiki daga yau Litinin 2 ga watan Yuni domin matsa lamba kan ...