Sanƙarau ta kashe ɗalibai 20 a Yobe
A gaskiya dai ba zan iya bayar da haƙiƙanin adadin ɗaliban da abun ya shafa ba saboda akwai waɗanda aka kwantar a asibiti. ...
A gaskiya dai ba zan iya bayar da haƙiƙanin adadin ɗaliban da abun ya shafa ba saboda akwai waɗanda aka kwantar a asibiti. ...
Hafsat Bakari lauya ce kuma kwararriya a fannin binciken harkokin kuɗi. ...
Ana taron ne domin magance rikicin siyasa da kasar ke fama da shi a Diamniadio da ke kusa da Dakar. ...
Yaƙin da Isra’ila ke yi a Gaza – wanda yanzu ya shiga kwana na 145 — ya yi sanadin mutuwar Falasɗinawa aƙalla 29,782. ...
Taimakon al’umma shi ne dalilin yin siyasa, kuma kowannenmu ya shige ta don kawo wa al’umma sauki. ...