CBN zai koma ba wa ’yan canji Dala a kan N1,301
CBN zai rika ba wa ’yan canji Dala a kan N1,301, amma ya kayyade ribar da za su dora a kai ...
CBN zai rika ba wa ’yan canji Dala a kan N1,301, amma ya kayyade ribar da za su dora a kai ...
Bukatun NLC sun hada da wgyara matatun man gwamnati da ba wa manoma tallafi da kula da walwalar ma’aikata ...
Kotu ta tisa keyar wata matashiya zuwa gidan yari saboda kai wa wata ’yar sanda hari a yankin A’jah da ke Jihar Legas. ...
Rundunar ’yan sanda da sojoji sun dakile yunkurin yin garkuwa da mutane tare da ceto mutane 10 da aka sace a yankin Jibia, Jihar Katsina. ...
Farashin kayan masarufi sun ninninku, sannan gwamnatin ba ta cika alkawarin da ta yi na karin albashi da kuma tallafi ba ...