Headlines

’Yar Najeriya mai shekaru 19 ta lashe Gasar Alkur’ani ta Duniya

’Yar Najeriya mai shekaru 19 ta lashe Gasar Alkur’ani ta Duniya

Hajara Ibrahim Dan’azumi Gombe ta lashe gasar karatun Alkur’ani ta Duniya da mako 99.5 ...

Kwastam ta dakatar da yin gwanjon shinkafa

Kwastam ta dakatar da yin gwanjon shinkafa

Hukumar Kwastam ta Najeriya ta dakatar da shirinta na yin gwanjon shinkafar da ta kwace ga ’yan Najeriya. ...

Alaƙar Da Ta Rage Tsakanin ECOWAS Da Kuma Nijar, Mali Da Burkina Faso

Alaƙar Da Ta Rage Tsakanin ECOWAS Da Kuma Nijar, Mali Da Burkina Faso

Shin alaƙar kasashen uku da ke karkashin mulkin soji da ECOWAS za ta koma kamar yadda take a baya? ...

Mahukunta na neman jefa rayuwar Murja cikin hatsari —Lauya

Mahukunta na neman jefa rayuwar Murja cikin hatsari —Lauya

Lauyan ya koka kan yadda ake neman jefa rayuwar Murja cikin hatsari. ...

’Yan sanda sun ceto mutum 40, sun cafke mahara 10 a Taraba

’Yan sanda sun ceto mutum 40, sun cafke mahara 10 a Taraba

Rundunar ta yi hadin gwiwa da mafarauta wajen samun nasarar ceto wadanda aka sace. ...