Babu sansanin Sojin Faransa a Maiduguri — Sojoji
Ya bayyana cewa babu gaskiya a zancen, kuma bidiyon da ake yaɗawa ba shi da alaƙa da sojojin Faransa. ...
Ya bayyana cewa babu gaskiya a zancen, kuma bidiyon da ake yaɗawa ba shi da alaƙa da sojojin Faransa. ...
’Yar Jihar Filato ta kafa tarihin zama mace ta farko matukiyar jirgin rundunar sojin ruwan Nijeriya ...
Majalisar Wakilai ta umarci Rundunar Sojin Najeriya ta gaggauta sakin Alhaji Bello Bodejo, tare da ba shi hakuri kan tsare shi ba bisa ka’ida ba ...
Majalisar Zartaswa ta Ƙasa ta amince da kashe Naira biliyan N262.75 domin gina tashoshin lantarki a biranen Sakkwato da wasu wurare huɗu ...
A rana guda ’yan Yahoo 792 ’yan kasashen waje da ’yan Nijeriya suka shiga hannun Hukumar EFCc kan damfara ta intanet da sunan soyayya ko harkar Kirift ...