Headlines

Tinubu ya naɗa Joseph Tegbe Ministan Wutar Lantarki

Tinubu ya naɗa Joseph Tegbe Ministan Wutar Lantarki

Sanarwar ta ce, ana sa ran Tegbe zai taimaka wajen gyaran tsarin samar da wuta, inganta daidaiton katsewar lantarki da kuma jawo masu zuba jari. ...

Farashin man fetur ya doshi N1,400

Farashin man fetur ya doshi N1,400

Yayin da rikicin gabas ta tsakiya yake ci gaba da ruruwa, tare da ficewar Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa (UAE) daga ƙungiyar ƙasashen da ke fitar da man f ...

Kotun Koli ta soke taron PDP na Ibadan ta kori Shugabancin Turaki

Kotun Koli ta soke taron PDP na Ibadan ta kori Shugabancin Turaki

Alkalan Kotun Kolin sun soki tsagin Kabiru Tanimu Turaki na jam’iyyar game da sake shigar da kara a wata kotu mai daraja daidai da wadda ta baya ...

An tsinci gawar ɗalibi a ɗakinsa a Ondo

An tsinci gawar ɗalibi a ɗakinsa a Ondo

Dalibin mai shekara 20, ana kyautata zaton yana karatu fannin Injiniyan Kwamfuta ne. Zuwa lokacin haɗa wannan rahoto, ba a riga an gano dalilin da ya ...

’Yan bindiga sun kashe magidanci da ’yarsa a Sakkwato

’Yan bindiga sun kashe magidanci da ’yarsa a Sakkwato

Mazauna sun ce maharan sun kwashe kusan awa guda suna ta’asa kafin jami’an tsaro su iso. ...