Maƙabarta mai shekaru 500 da ta koma maɓoyar ’yan daba
Sun sace allunan kabari da ƙarafunan katangar makabartar, sa’annan suna yi wa masu ziyarar maƙabartar da masu wucewa ta wurin fashi ...
Sun sace allunan kabari da ƙarafunan katangar makabartar, sa’annan suna yi wa masu ziyarar maƙabartar da masu wucewa ta wurin fashi ...
Wanda aka kama ɗin yana da alaƙa da wata ƙungiyar masu aikata laifuka da ke da alhakin kisan wani makiyayi da satar shanu 1,250 a ƙauyen Tomborong, Ƙa ...
Sojoji sun kama Abu Fatima wanda aka sanya ladar Naira miliyan 100 ga duk wanda ya kamo shi, da ransa a wani a yankin Arewacin Jihar Borno ...
Hukumar ta ce dole ne a kawo mata rubuce-rubuce da sauransu ta ta tantance kafin a fitar da shi a bainar jama’a ...
Shaidu sun ce, mutumin da ya ji cewa matarsa ta haifi ‘ya’ya mata uku, sai ya faɗi ya suma a harabar asibitin nan take. ...