Headlines

Gaza: Sojan Amurka ya kona kansa a ofishin jakadancin Isra’ila

Gaza: Sojan Amurka ya kona kansa a ofishin jakadancin Isra’ila

Wani sojan saman Amurka ya babbake kansa a ofishin jakadancin Isra’ila da ke kasarsa domin na nuna adawa da yakin Gaza. ...

Zanga-zangar tsadar rayuwa ta barke a Legas

Zanga-zangar tsadar rayuwa ta barke a Legas

Zanga-zangar tsadar rayuwar ta barke ne kasa da awa 24 da Kungiyar Kwadago ta Najeriya za ta fara nata a fadin kasar. ...

An kashe mai juna biyu a turereniyar sayen shinkafar kwastam

An kashe mai juna biyu a turereniyar sayen shinkafar kwastam

An kashe mace mai juna biyu da wasu mutane shida, wasu da dama sun jikkata a wurin sayen shinkafar da hukumar Kwastam ta yi wa jama’a gwanjon ta ...

An kama shugaban ’yan banga kan sayar da kwaya

An kama shugaban ’yan banga kan sayar da kwaya

An kama wata budurwa da hodar Iblis a Jihar Borno, a yayin da wasu dilolin miyagun kwayoyi suka shiga hannun hukuma ...

Abin Da Ya Sa Dala Ke Wahalar Da ’Yan Najeriya

Abin Da Ya Sa Dala Ke Wahalar Da ’Yan Najeriya

Gaskiyar alaƙar Dala da harkokin kasuwanci a Najeriya. ...