Headlines

Fasinjoji sun yi zanga-zanga kan jinkirin tashin jirgin Max Air a Kano

Fasinjoji sun yi zanga-zanga kan jinkirin tashin jirgin Max Air a Kano

Jinkirin tashin fasinjoji daga jiragen cikin gida, ya zama ruwan dare a Najeriya. ...

Mutum 3 sun shiga hannu kan yunkurin satar kayan ‘yan magani a Kano

Mutum 3 sun shiga hannu kan yunkurin satar kayan ‘yan magani a Kano

Gwamnatin jihar ta tashi ‘yan kasuwar maganin tare da sauya musu matsuguni. ...

Zanga-zangar kungiyar kwadago raini ne —Ministan Shari’a

Zanga-zangar kungiyar kwadago raini ne —Ministan Shari’a

Ministan Shari’a Lateef Fagbemi ya cewa zanga-zangar da kungiyar kwadago ta NLC da TUC suke shirin gudanarwa raini ne ga bangaren shari’a ...

Najeriya ta maida wa Nijar wutar lantarki

Najeriya ta maida wa Nijar wutar lantarki

Najeriya ta amince ta dawo da wutar lantarki da ta yanke wa Nijar bayan kungiyar ECOWAS ta dage takunkumin da ta sanya wa Nijar da kawayenta ...

EFCC ta tsare masu sayar da sabbin takardun kudi a Kano

EFCC ta tsare masu sayar da sabbin takardun kudi a Kano

EFCC ta kama ’yan kasuwa da jami’an banki kan sayar da sabbin takardun Naira a Jihar Kano ...