Headlines

Gwamnan Oyo ya rufe kamfanin hakar ma’adinan ’yan China

Gwamnan Oyo ya rufe kamfanin hakar ma’adinan ’yan China

Gwamnan Oyo Seyi Makinde ya bayar da umarnin rufe wani kamfanin hakar ma’adinai mallakar wasu ’yan kasar China a jiharsa. ...

Boko Haram Ta Sake Lalata Turakun Wutar Lantarki Mai Karfin 330KVA A Yobe

Boko Haram Ta Sake Lalata Turakun Wutar Lantarki Mai Karfin 330KVA A Yobe

Mayaƙan Boko Haram sun sake  lalata turakun wutar lantarki mai karfin 330 KVA, lamarin da ya jefa mazauna jihohin Yobe da Borno cikin duhu ...

Ya Biya N6.3m Kudin Kama Hayar Kabari

Ya Biya N6.3m Kudin Kama Hayar Kabari

A masallacin da muka yi Sallah akwai takardun cikewa da masallata ke karba domin bayar da tallafin sayen filin kabari da jana’iza ...

Yadda kama Murja Kunya ya kawo ruɗani a Kano

Yadda kama Murja Kunya ya kawo ruɗani a Kano

Lauyoyin Murja sun ba Gwamnatin Jihar Kano wa’adin awanni 24 da ta ba su izinin ganinta. ...

Zanga-Zanga saboda tsadar rayuwa ba mafita ba ce — Sarkin Musulmi

Zanga-Zanga saboda tsadar rayuwa ba mafita ba ce — Sarkin Musulmi

Mu ɗaura ɗamara wajen gudanar da addu’o’i don ganin Allah Ya sawwaka mana matsalolin da muke fuskanta. ...