Headlines

Sojoji sun halaka mayakan ISWAP da dama a Borno

Sojoji sun halaka mayakan ISWAP da dama a Borno

Dakarun sojojin Najeriya sun dakile wani harin hadin gwiwa da ‘yan ta’addar Boko Haram da ISWAP suka kai a yankin Marte da ke jihar Borno ...

Bashin da ake bin Najeriya zai koma tiriliyan 162

Bashin da ake bin Najeriya zai koma tiriliyan 162

Idan har Majalisar Dokoki ta Kasa ta amince da bukatar Shugaban Kasa Bola Tinubu ta neman sake ciyo sabon bashi, jimillar bashin da ake bin Najeriya a ...

Kotu ta ci su El-Rufa’i tarar miliyan 900

Kotu ta ci su El-Rufa’i tarar miliyan 900

Babbar kotun tarayya da ke zamanta a Kaduna ta ci tsohon Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa’i da wasu mutum biyar tarar Naira miliyan 900. ...

Tinubu ya ɗaga darajar Kwalejin Kimiyya  ta Kabo Zuwa Jami’ar Fasaha ta Tarayya

Tinubu ya ɗaga darajar Kwalejin Kimiyya  ta Kabo Zuwa Jami’ar Fasaha ta Tarayya

Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da ɗaga darajar Kwalejin Kimiyya da Kere-kere ta Tarayya da ke Kabo a jihar Kano, zuwa Jami’ar Kimiyya ...

DAGA LARABA: “Sai Na Tara Kudin Cin Abinci Na Nake Iya Siyan Audugar Al’ada”

DAGA LARABA: “Sai Na Tara Kudin Cin Abinci Na Nake Iya Siyan Audugar Al’ada”

Rashin iya siyan audugar Alada ga mata na kara jefa su cikin matsaloli da dama, a wasu lokuta ma har da cututtuka da ka iya jawo musu matsaloli.   ...