Tinubu zai ciyo bashin Naira tiriliyan 39 daga kasashen waje
Tinubu ya jaddada gaggawar buqatar wadannan kudade, yana mai nuni da tasirin cire tallafin mai da raguwar kudaden shiga na cikin gida. ...
Tinubu ya jaddada gaggawar buqatar wadannan kudade, yana mai nuni da tasirin cire tallafin mai da raguwar kudaden shiga na cikin gida. ...
Bana za a yi Babbar Sallah ranar Juma’a bayan alhazai sun kammala Tsayuwar Arfa a ranar Alhamis mai zuwa. ...
Ya ba da labarin yadda ya makure matar auren sa’annan ya soka mata wuka a wuya a cikin gidanta ...
An bukaci gwamnatin jihar Kano da ta dabbaka dokar tattalin arzikin mata ta kasa (WEE) domin inganta da rayuwar mata da habaka tattalin arzikinsu a ji ...
Aikin sabunta masallacin ya kunshi gina makarantar Islamiyya tare da ofis da bandaki da kuma rijiyar burtsatse mai amfani da hasken rana tare da tanki ...