Headlines

An bukaci gwamnatin Kano ta dabbaka dokar tattalin arzikin mata a jihar

An bukaci gwamnatin Kano ta dabbaka dokar tattalin arzikin mata a jihar

An bukaci gwamnatin jihar Kano da ta dabbaka dokar tattalin arzikin mata ta kasa (WEE) domin inganta da rayuwar mata da habaka tattalin arzikinsu a ji ...

Gwamnatin Kano za ta sabunta masallacin da aka kona masallata 23 a kan N150m

Gwamnatin Kano za ta sabunta masallacin da aka kona masallata 23 a kan N150m

Aikin sabunta masallacin ya kunshi gina makarantar Islamiyya tare da ofis da bandaki da kuma rijiyar burtsatse mai amfani da hasken rana tare da tanki ...

Yadda kotu ta yanke wa wanda ya kona mutane a cikin masallaci hukuncin rataya a Kano

Yadda kotu ta yanke wa wanda ya kona mutane a cikin masallaci hukuncin rataya a Kano

Baya ga hukuncin kisa, alkali ya ba da umarnin a yi masa bulala 150, a kwace babur dinsa a sayar a gyra masallaci da kudin sannan aka ci shi tarar kud ...

Amarya ta kashe uwargida da wuka a Katsina

Amarya ta kashe uwargida da wuka a Katsina

’Yan sanda sun tsare wata matar aure kan zargin ta da kashe kishiyarta a Ƙaramar Hukumar Daura da ke Jihar Katsina. ...

An yanke wa wanda ya yi wa agolarsa fyaɗe ɗaurin rai-da-rai 

An yanke wa wanda ya yi wa agolarsa fyaɗe ɗaurin rai-da-rai 

Kotu ta yanke wa wani magidanci mai shekara 56 hukuncin ɗaurin rai-da-rai kan laifin yin fyaɗe ga agolarsa ’yar shekara 14. ...