Headlines

Shin gwamnati ta dakatar da hada-hadar kuɗin intanet ta Binance a Nijeriya?

Shin gwamnati ta dakatar da hada-hadar kuɗin intanet ta Binance a Nijeriya?

Gwamnati ta ɗauki matakin ne domin daƙile hauhawar farashin dala da faduwar darajar naira. ...

Kotu ta umarci ɗan Baba Impossible ya yi rantsuwa kan zargin dalla wa likita mari

Kotu ta umarci ɗan Baba Impossible ya yi rantsuwa kan zargin dalla wa likita mari

Kotun ta sanya ranar 6 ga Maris don ci gaba da shari’ar. ...

Gwamnatin Soji ta karya farashin shinkafa a Nijar

Gwamnatin Soji ta karya farashin shinkafa a Nijar

Duk dan kasuwar da bai kiyaye sabon matakin da muka ɗauka ba za mu ɗora shi a kan saiti. ...

Kotu ta ɗaure Dani Alves shekaru huɗu da rabi

Kotu ta ɗaure Dani Alves shekaru huɗu da rabi

Mai gabatar da ƙarar ya nemi a ɗaure shi na shekara tara. ...

Sanwo-Olu ya bullo da hanyoyi 3 na kawo wa mazaunan Legas sauƙin rayuwa

Sanwo-Olu ya bullo da hanyoyi 3 na kawo wa mazaunan Legas sauƙin rayuwa

Ma’aikatan gwamnati daga mataki na 1 zuwa 14 za su fara aiki na tsawon kwanaki uku duk mako. ...