Headlines

Matar da ta jagoranci ɗaga ɗan kamfai ta samu muƙami a Kano

Matar da ta jagoranci ɗaga ɗan kamfai ta samu muƙami a Kano

A baya-bayan nan ta sha suka bayan jagorantar wani abin da ake ganin ya saɓa wa al’ada da addini. ...

Datti Baba-Ahmed ya yanki katin jam’iyyar PRP

Datti Baba-Ahmed ya yanki katin jam’iyyar PRP

Ya zargi APC da mayar da hankali wajen gurgunta jam’iyyun adawa maimakon magance matsalolin tsaro da tattalin arziki. ...

Gobara ta hallaka mutum biyu a sansanin ‘yan gudun hijira a Borno

Gobara ta hallaka mutum biyu a sansanin ‘yan gudun hijira a Borno

Gobarar ta kuma lalata dukiyoyi na miliyoyin naira, yayin da har yanzu ba a gano musabbabin tashin ta ba. ...

Yaƙin Iran zai jefa mutum miliyan 30 cikin talauci — MDD

Yaƙin Iran zai jefa mutum miliyan 30 cikin talauci — MDD

MDD ta ce ƙasashen Afirka ta Kudu da Sahara da wasu a Asiya za su fi shan raɗaɗin yaƙin. ...

Yaƙin Iran ya laƙume wa Amurka dala biliyan 25 — Pentagon

Yaƙin Iran ya laƙume wa Amurka dala biliyan 25 — Pentagon

Sakataren Tsaron Amurka ya ce, “Tambayar da ya kamata a yi ita ce, nawa ne darajar hana Iran mallakar makamin nukiliya?” ...