Headlines

Jama’a sun daka wa motocin abinci wawa a hanyar Abuja

Jama’a sun daka wa motocin abinci wawa a hanyar Abuja

An yi awon gaba buhunan shinkafa da kwalayen taliya da sauran kayan abinci daga motocin ...

Yadda aka kashe jagoran harin NDA da sace daliban Birnin Yauri

Yadda aka kashe jagoran harin NDA da sace daliban Birnin Yauri

Sojoji sun kashe kasurgumin dan bindiga, Boderi, wanda ya kitsa harin da aka kai makarantar horas da sojoji ta NDA da Jami’ar Greenfield da ke K ...

Cutar Lassa ta kashe mutum 4 a asibitin soji a Kaduna

Cutar Lassa ta kashe mutum 4 a asibitin soji a Kaduna

Wata ’yar NYSC tana cikin jami’an lafiya uku da cutar zazzaɓin Lassa ta kashe tare da wani mara lafiya a asibitin sojoji na 44 da ke Kaduna. ...

Bayan mako 2: Abincin Tinubu ya kasa zuwa hannun ’yan Najeriya

Bayan mako 2: Abincin Tinubu ya kasa zuwa hannun ’yan Najeriya

Shugaba Tinubu cewa a raba wa talakawa hatsi kyauta domin rage musu radadin tsadar rayuwa da yunwa, amma har yanzu gwamnati ba ta fito da hatsin ba ...

Za a rataye malamin addini kan fashi a banki

Za a rataye malamin addini kan fashi a banki

Kowannensu ya amsa irin rawar da ya taka a fashin bankunan ...