Headlines

Gwamnatin Binuwai ta ba wa makiyaya wa’addin ficewa daga jihar

Gwamnatin Binuwai ta ba wa makiyaya wa’addin ficewa daga jihar

Gwamnatin Binuwai ta ba da wa’adin kwanaki 14 ga makiyayan da suke kiwon dabbobinsu a fili a jihar da su daina ko kuma su kuka da kansu ...

NAJERIYA A YAU: Hanyoyin Samun Karin Kudin Shiga Baya Ga Albashi

NAJERIYA A YAU: Hanyoyin Samun Karin Kudin Shiga Baya Ga Albashi

Masu daukar albashi sun zamo abin tausayi inda a karshen wata suke karewa da biyan bashin da suka ci a tsakiyar watan, wani lokacin ma sai sun ciyo wa ...

Tuchel zai raba gari da Bayern Munich a bazara

Tuchel zai raba gari da Bayern Munich a bazara

Mun yanke shawarar kawo ƙarshen alaƙarmu ta aiki a bazara bisa yarjejeniyar da muka amince da ita. ...

Ba gudu ba ja da baya kan zanga-zangar gama-gari da za mu gudanar — NLC

Ba gudu ba ja da baya kan zanga-zangar gama-gari da za mu gudanar — NLC

Muna so DSS ta sani cewa babu inda aka taba samun tashin hankula a zanga-zagar lumana da muka gudanar. ...

Tinubu ya naɗa Kemi Nanna Nandap shugabar hukumar shige da fice

Tinubu ya naɗa Kemi Nanna Nandap shugabar hukumar shige da fice

Misis Nandap za ta karɓi aiki daga hannun Misis Caroline Wura-Ola Adepoju. ...