Headlines

’Yan bindiga sun sace fasinjoji 26 a hanyar Funtua-Gusau

’Yan bindiga sun sace fasinjoji 26 a hanyar Funtua-Gusau

Wasu ’yan bindiga sun yi awon gaba da fasinjoji akalla 26 a wasu hare-hare guda biyu a kan hanyar Funtua zuwa Gusau. ...

DSS ta nemi NLC ta janye zanga-zangarta kan tsadar rayuwa

DSS ta nemi NLC ta janye zanga-zangarta kan tsadar rayuwa

Hukumar tsaro ta DSS ta bukaci kungiyoyin kwadago su janye zanga-zangar da suka shirya kan tsadar rayuwar da ke addabar ’yan Najeriya ...

Kwastam za ta raba wa jama’a kayan abincin da ta kwace

Kwastam za ta raba wa jama’a kayan abincin da ta kwace

Hukumar Kwastam za ta raba wa ’yan Najeriya kayan abinci da ta kwace domin rage musu wahalhalun da suke ciki a halin yanzu. ...

Mai Kula da Kabarin Manzon Allah ya rasu

Mai Kula da Kabarin Manzon Allah ya rasu

Marigayi Sheikh Abdul Aziz bin Al Falah ya kasance mai kula da dakin da kabarin Manzon Allah (SAW) yake. ...

Jami’an tsaro sun mamaye Majalisar Jigawa kan shirin tsige shugabanta

Jami’an tsaro sun mamaye Majalisar Jigawa kan shirin tsige shugabanta

An tsaurara matakan saro tare da hana shige da fice a harabar Majalisar Dokokin Jihar Jigawa kan shirin tsige shugabanta ...