Headlines

Zargin Satar Fasaha: Kotu ta sanya ranar yanke hukunci kan shari’ar BBC

Zargin Satar Fasaha: Kotu ta sanya ranar yanke hukunci kan shari’ar BBC

Kotun ta ware ranar 3 ga watan Yuni, 2025 a matsayin ranar da za ta yanke hukunci kan taƙaddamar. ...

Hukumar tace fina-finai ta soke lasisin gidajen gala 8 a Kano

Hukumar tace fina-finai ta soke lasisin gidajen gala 8 a Kano

Hukumar ta ce ta kama gidajen galar da saɓa wasu dokokinta. ...

Ma’aikatan wutar lantarki sun tsunduma yajin aiki a Kano

Ma’aikatan wutar lantarki sun tsunduma yajin aiki a Kano

Yajin aikin nasu zai jefa Kano da kewaye cikin duhu. ...

Sojoji da ’yan siyasa na taimaka wa Boko Haram da bayanai — Zulum

Sojoji da ’yan siyasa na taimaka wa Boko Haram da bayanai — Zulum

Sai dai Zulum ya roƙi Shugaba Tinubu da ya saurari shawarwarin jama’a domin kawo ƙarshen matsalar. ...

Hajjin 2025: Kashi 79 na maniyyatan Najeriya sun isa Saudiyya – NAHCON

Hajjin 2025: Kashi 79 na maniyyatan Najeriya sun isa Saudiyya – NAHCON

Hukumar ta ce yanzu haka ta kwashe kashi 79 na maniyyatan Najeriya zuwa ƙasa mai tsarki. ...