Headlines

Kamfanonin siminti za su rage farashinsa a Najeriya

Kamfanonin siminti za su rage farashinsa a Najeriya

Kamfanonin sun koka kan tashin makamashi, rashin kyawun hanyoyi da tashin dalar Amurka. ...

Gobara ta kone alluran rigakafi miliyan 2 a Gombe

Gobara ta kone alluran rigakafi miliyan 2 a Gombe

Gobarar ta tashi da sanyin safiyar ranar Litinin. ...

Mai ciki ta haihu a kan titi a Legas

Mai ciki ta haihu a kan titi a Legas

Nakuda ta riski mai cikin a kan hanya yayin da ta ke jiran motar hawa. ...

An yanke wa Ramlat hukuncin zaman gidan yari

An yanke wa Ramlat hukuncin zaman gidan yari

Kotun Muslunci ta yanke hukuncin zaman gidan yari ga Ramlat ’yar TikTok wadda ta bayyana kanta a matsayin ‘yar madigo ...

Barayin waya 3 sun shiga hannu a Bauchi

Barayin waya 3 sun shiga hannu a Bauchi

Rundunar ta ce za ta gurfanar da su a kotu da zarar ta kammala bincike. ...