Headlines

Majalisa ta sahale wa Tinubu ranto dala miliyan 516.3

Majalisa ta sahale wa Tinubu ranto dala miliyan 516.3

Duk da cewa bashin zai ƙara yawan jimillar wanda ake bin Najeriya a halin yanzu, zai taimaka matuƙa waje bunƙasa tattalin arzikin ƙasar. ...

Tinubu ya kori Shugaban NMDPRA wata huɗu da fara aikinsa

Tinubu ya kori Shugaban NMDPRA wata huɗu da fara aikinsa

Sanarwar ta kuma nuna aikin Rabiu Abdullahi ɗin zai fara ne da zarar majalisa ta tabbatar da shi. ...

Kotu ta hana INEC amincewa da duk wani taro da ADC tsagin David Mark zai shirya

Kotu ta hana INEC amincewa da duk wani taro da ADC tsagin David Mark zai shirya

Kotun ta dakatar da David Mark da sauran shugabbanin jam’iyyar daga shiga ayyukan zaɓɓaɓun shugabannin jam’iyyar. ...

Sojoji sun yi nasarar hallaka ’yan ta’adda 11 a Yobe

Sojoji sun yi nasarar hallaka ’yan ta’adda 11 a Yobe

Sojojin sun yi karon-batta da wasu ‘yan bindigar a yankin Wajiroko Sabongari. ...

Ƙyanda ta kashe fiye da yara 220 a Bangladesh

Ƙyanda ta kashe fiye da yara 220 a Bangladesh

Tun daga 15 ga Maris, an samu kusan mutane 34,980 da ake zargin sun kamu da cutar ƙyanda a ƙasar. ...