Harin ’yan bindiga ya sa Zamfarawa sun koma kwana a jeji
Daga cikin waɗanda aka yi garkuwa da su har da wani magidanci da matansa biyu da ’ya’yansa uku a yankin Ƙaramar Hukumar Kaura Namoda ...
Daga cikin waɗanda aka yi garkuwa da su har da wani magidanci da matansa biyu da ’ya’yansa uku a yankin Ƙaramar Hukumar Kaura Namoda ...
Jami’an Hukumar DSS sun kama ɗan ta’addan ne a yayin da ake yi wa maniyyata tantancewar ƙarshe kafin hawa jirgi zuwa Ƙasa Mai Tsarki a filin jir ...
An kama matar Aliero da mahaifiyar tasa ne a birnin Madina bayan sun je yin ziyara gabanin fara aikin Hajji ...
A mafi yawan lokuta, sai ciwo ya kwantar da mutum sannan yake tunawa da likita. ...
Wannan na zuwa ne bayan wani taro da aka gudanar tsakanin hukumar da shugabannin masana’antar Kannywood a ranar Litinin. ...