Headlines

Kwamishina ta nemi a hukunta wanda ake zargi da yi wa ’yar matarsa fyaɗe a Gombe

Kwamishina ta nemi a hukunta wanda ake zargi da yi wa ’yar matarsa fyaɗe a Gombe

Yanzu haka dai wanda ake zargin yana hannun ‘yan sandan kuma suna gudanar da bincike. ...

’Yan bindiga sun kashe mutum 3, sun sace 26 a ƙauyukan Zamfara

’Yan bindiga sun kashe mutum 3, sun sace 26 a ƙauyukan Zamfara

Mazauna yankin sun roƙi gwamnati ta kafa musu sansanin soji domin daƙile hare-haren ‘yan bindiga. ...

Mataimakiyar shugaban majalisar dokokin Edo ta yi murabus

Mataimakiyar shugaban majalisar dokokin Edo ta yi murabus

Mataimakiyar ta sanar da murabus ɗinta a zaman majalisar na ranar Litinin. ...

Zulum ya roƙi Gwamnatin Tarayya ta kai wa Marte ɗauki

Zulum ya roƙi Gwamnatin Tarayya ta kai wa Marte ɗauki

Gwamnan ya ce ya zuwa yanzu kimanin mutum 20,000 ne suka tsere daga Marte. ...

Mawaƙan APC sun zargi gwamnatin Jigawa da yin watsi da su

Mawaƙan APC sun zargi gwamnatin Jigawa da yin watsi da su

Mawaƙan sun ce za su nesanta kansu da duk wani abu da ya shafi gwamnatin jihar. ...