Tsadar rayuwa: Najeriya na iya fadawa cikin rikici —AfDB
Bankin Raya Afirka (AfDB) ya yi gargadin cewa rikici na iya barkewa a Najeriya, Habasha, Angola da Kenya a sakamakon tsadar rayuwa ...
Bankin Raya Afirka (AfDB) ya yi gargadin cewa rikici na iya barkewa a Najeriya, Habasha, Angola da Kenya a sakamakon tsadar rayuwa ...
Matashin ya yi amfani da bindiga kirar AK-47 ya harbe mutane 12, ciki kuwa har da mahaifinsa da dan uwansa ...
Masarautar Egba ta dakatar da Olu na Owode, Oba Kolawole Sowemimo, saboda ya yi wa mawaki liki da takardun Naira. ...
Sun shiga yajin aiki har sai abin da hali ya yi bayan sun yi sallah da Alkunut kan rikicinsu da hukumar NAFDAC a Kano. ...
Kwastomomi sun kashe dilan tabar wiwi a rikicin da ya barke tsakaninsu kan tabar wiwinsa a Gombe. ...