Headlines

An kafa dokar haramta ɓoye kayan abinci a Katsina

An kafa dokar haramta ɓoye kayan abinci a Katsina

Ana zargin ’yan kasuwa da boye kayan abinci da zummar fito da su cin kasuwa da zarar sun yi tsada. ...

An naɗa Sarkin Muri Shugaban Kwamitin Farfaɗo da Harkokin Noma a Taraba

An naɗa Sarkin Muri Shugaban Kwamitin Farfaɗo da Harkokin Noma a Taraba

Alhaji Abbas Tafida manomi ne mai himma kuma madugun masu da’awa kan ayyukan noma na zamani. ...

’Yan bindiga sun sace mutum 16 a Taraba

’Yan bindiga sun sace mutum 16 a Taraba

Lamari dai ya auku ne a ƙauyukan Dekko da Lama da Monkin da ke Karamar Hukumar Zing ta jihar. ...

Farashin kayan abinci ya soma sauka a Taraba

Farashin kayan abinci ya soma sauka a Taraba

Sai dai har yanzu farashin shinkafa mai ɓuntu yana nan yadda yake. ...

Shugaban Kasa ka dawo wa al’ummar Nijeriya tallafin mai—Sheikh Jingir

Shugaban Kasa ka dawo wa al’ummar Nijeriya tallafin mai—Sheikh Jingir

Na haɗa Shugaban Kasa Tinubu da sunan Allah ka dawo wa al’ummar Nijeriya tallafin mai da ka cire. ...