Headlines

An kama Dahiru Adamu, kasurgumin mai garkuwa da ake nema ruwa a jallo a Abuja

An kama Dahiru Adamu, kasurgumin mai garkuwa da ake nema ruwa a jallo a Abuja

An sanya tukwicin Naira miliyan 20 ga duk wanda ya ba gudunmuwar kamo masu garkuwa da mutanen biyu. ...

Mataimakan gwamnoni 10 cikin 149 da suka gaji masu gidansu tun daga 1999

Mataimakan gwamnoni 10 cikin 149 da suka gaji masu gidansu tun daga 1999

Jihar Ekiti ce ta fi yawa inda ta yi mataimakan gwamnoni 7, yayin da Ondo da Legas da Kaduna ke da shida-shida. ...

NLC ta ayyana zanga-zangar kwanaki biyu kan tsadar rayuwa

NLC ta ayyana zanga-zangar kwanaki biyu kan tsadar rayuwa

NLC ta ɗauki matakin ne bayan ƙarewar wa’adin kwanaki 14 da ta bai wa Gwamnatin Tarayya. ...

Basunu: Zuriyar Hausawa da ba sa jin Hausa a Ibadan

Basunu: Zuriyar Hausawa da ba sa jin Hausa a Ibadan

An haifi Usman Basunu a 1770 kuma ya bar Katsina a 1835 zuwa Ibadan, inda Olubadan Oluyole ya tarbe shi da kyau. ...

An rufe SAHAD STORE kan yi wa kwastomomi zamba a Abuja

An rufe SAHAD STORE kan yi wa kwastomomi zamba a Abuja

An dai zargi Sahad Store da kara wa kwastomomi kudin kaya fiye da farashin da ke makale a jikin kayan. ...