Headlines

Gwamnatin Katsina za ta gina birnin dawakai na farko a Afirka

Gwamnatin Katsina za ta gina birnin dawakai na farko a Afirka

Sabon birnin Dawakan na zamani zai kunshi manyan wuraren gudanar da bikin Daba, filayen tseren dawaki, makarantar horar da wasannin dawaki da sauransu ...

Mutum ɗaya ya rasu a rikicin manoma da makiyaya a Yobe

Mutum ɗaya ya rasu a rikicin manoma da makiyaya a Yobe

Tuni rundunar ‘yan sandan jihar ta gayyaci shugabannin ɓangarorin domin tattaunawa kan rikicin. ...

BUA ya yi alkawarin karya farashin shinkafa

BUA ya yi alkawarin karya farashin shinkafa

Abdul Samad mai kamfanin BUA ya ce suna tattaunawa da Dangote kan yadda za su karya farashin siminiti ...

Yajin aiki: Jami’ar KASU ta shiga rudani

Yajin aiki: Jami’ar KASU ta shiga rudani

Kungiyar ASUU ta yi fatali da ikirarin da shugaban jami’ar ya yi cewa sun janye yajin aiki ...

Layya: Akwai yiwuwar tsananin tsadar raguna

Layya: Akwai yiwuwar tsananin tsadar raguna

Wannan na zuwa ne bayan da gwamnatin sojin ƙasar Jamhuriyar Nijar taharamta kan fitar da dabbobi zuwa ƙasashen ƙetare ...