Headlines

Kyaftin Shehu Iyali: Tsohon mai tuƙa jirgin shugaban ƙasa ya rasu

Kyaftin Shehu Iyali: Tsohon mai tuƙa jirgin shugaban ƙasa ya rasu

Za a yi jana’izar Kyaftin Shehu Iyal a yau Juma’a da yamma a unguwar Ƙwarbai cikin birnin Zariya. ...

Ƙungiya mai alaƙa da Alƙa’ida ta yi iƙirarin kashe sojoji 200 a Buarkina Faso

Ƙungiya mai alaƙa da Alƙa’ida ta yi iƙirarin kashe sojoji 200 a Buarkina Faso

Ƙungiyar Jama’at Nusrat al-Islam wal-Muslimin (JNIM), ta ɗauki alhakin kai hari a Djibo, arewacin Burkina Faso, tana mai cewa ta kashe sojoji 200. ...

Ɗaukar fansa: Sojoji sun ragargaji Boko Haram a Dajin Sambisa

Ɗaukar fansa: Sojoji sun ragargaji Boko Haram a Dajin Sambisa

Sojoji sun ƙaddamar da wannan farmaki ne bayan kisan abokan aikinsu huɗu da ’yan ta’adda suka yi a farkon wannan makon ...

NAJERIYA A YAU: Shin Jam’iyyar NNPP Za Ta Kai Labari A 2027?

NAJERIYA A YAU: Shin Jam’iyyar NNPP Za Ta Kai Labari A 2027?

Shin Jam’iyyar NNPP za ta kai labari a Kano, musamman bayan sauya sheƙar wasu jiga-jiganta? ...

Kotu ta ɗaure matashi kan wulaƙanta Naira a TikTok

Kotu ta ɗaure matashi kan wulaƙanta Naira a TikTok

Mai shari’a Aikawa ya yanke wa Muhammed hukuncin ɗaurin watanni shida (6) ko kuma ya biya tarar Naira dubu ɗari uku (₦300,000.00) ga Gwamnatin Tarayya ...