Headlines

Mutum 10 sun rasu kan rikicin gona da dabbobi a Filato

Mutum 10 sun rasu kan rikicin gona da dabbobi a Filato

Gwamnan jihar ya koka kan yawan hare-hare da ake kai wa. ...

Ce-ce-ku-ce ya ɓarke kan bayyanar Sheikh Alƙali a shirin ‘Gabon talkshow’ 

Ce-ce-ku-ce ya ɓarke kan bayyanar Sheikh Alƙali a shirin ‘Gabon talkshow’ 

Wasu na ganin bai dace malamai suke zuwa irin wannan shiri ba. ...

An kama wata mata kan safarar makamai zuwa Katsina

An kama wata mata kan safarar makamai zuwa Katsina

An kama Fatima ne da laifin safarar alburusai ta yankin Keana da Doma a cikin Jihar Nasarawa don taimakon masu aikata laifuka a Katsina, inda take zau ...

Tsaro: Tinubu ya ƙaddamar da rundunar tsaron daji a faɗin Najeriya

Tsaro: Tinubu ya ƙaddamar da rundunar tsaron daji a faɗin Najeriya

Babban aikin rundunar shi ke fatattakar ‘yan ta’adda da ke ɓuya a daji. ...

Ganduje ya halarci Majalisar Wakilai don sheda ’Yan Majalisa 2 zuwa APC

Ganduje ya halarci Majalisar Wakilai don sheda ’Yan Majalisa 2 zuwa APC

Shugaban Majalisar Wakilai Tajudden Abbas  wanda ya sanar da sauya sheƙar, ya bayyana cewa mambobin sun bayyana dalilansu na ficewa daga jam’iyyarsu z ...