Headlines

’Yan bindiga sun kashe jarirai, sun bai wa karnuka namansu a Zamfara 

’Yan bindiga sun kashe jarirai, sun bai wa karnuka namansu a Zamfara 

Ɗan majalisar ya ce a yanzu Zamfara ta zama tarkon mutuwa a wajen jama’ar gari. ...

Da muna kan mulki ni da Lamido da mun ƙalubalanci Tinubu — Amaechi

Da muna kan mulki ni da Lamido da mun ƙalubalanci Tinubu — Amaechi

Amaechi ya ce a shirye yake ya ƙalubalanci Gwamnatin Shugaba Tinubu. ...

Ko yanzu aka yi zaɓe Tinubu ne zai yi nasara — Oshiomhole

Ko yanzu aka yi zaɓe Tinubu ne zai yi nasara — Oshiomhole

Babu wani ɗan siyasa a Nijeriya mafi shahara da sauye-sauyen sheƙa a tsakanin jam’iyyu kamar Atiku. ...

DAGA LARABA: Tasirin Mulkin Karɓa-Karɓa A Najeriya

DAGA LARABA: Tasirin Mulkin Karɓa-Karɓa A Najeriya

Manufar tsarin, wanda babu shi a Kundin Dokokin Najeriya, ita ce tabbatar da daidaito da haɗin kai da zaman lafiya a ƙasa. ...

Majalisar Dattawa ta buƙaci a tura ƙarin sojoji zuwa Borno da Yobe

Majalisar Dattawa ta buƙaci a tura ƙarin sojoji zuwa Borno da Yobe

Majalisar ta bayyana yadda ƙungiyar Boko Haram ke amfani da na’urorin zamani ciki har da jirage marasa matuƙa da kuma ƙarin amfani da abubuwan fashewa ...