Headlines

DAGA LARABA: Dalilan Da Suka Sa Mutane Suke Son Haihuwar Maza Fiye Da Mata

DAGA LARABA: Dalilan Da Suka Sa Mutane Suke Son Haihuwar Maza Fiye Da Mata

Ko wadanne dalilai ne suka sa mutane suka fi son haihuwan ‘ya’ya mata a da da ma wannan zamani? ...

Za a fara jigilar maniyyatan Najeriya daga ranar 3 ga Mayu — NAHCON

Za a fara jigilar maniyyatan Najeriya daga ranar 3 ga Mayu — NAHCON

Jirgi na farko Kamfanin Flynas zai tashi daga Filin Jirgin Sama na Gateway da ke Abeokuta, babban birnin Jihar Ogun. ...

Shugaban Ƙaramar Hukuma ya raba wa mata 500 tallafin sabulun wanki a Kano

Shugaban Ƙaramar Hukuma ya raba wa mata 500 tallafin sabulun wanki a Kano

A kwanan baya ne Abdulmumin Jibrin Kofa, ya raba wa mata masu juna biyu ƙunzugu a wasu sassa na mazaɓarsa. ...

2027: Mace ta farko ta fito neman takarar Gwamnan Gombe a APC

2027: Mace ta farko ta fito neman takarar Gwamnan Gombe a APC

Hajiya Sa’adatu, ta shahara a fannin gudanarwa da kuma fafutikar kare haƙƙin mata, inda ta shafe shekaru ana damawa da ita a muhimman ayyukan gwamnati ...

’Yan bindiga sun mamaye wani ƙauye a Zamfara bayan janyewar jami’an tsaro

’Yan bindiga sun mamaye wani ƙauye a Zamfara bayan janyewar jami’an tsaro

Haka kawai muka ji an ce sojoji suna kwashe kayansu suna tafiya da daddare. ...