Headlines

Mahara sanye da kayan ’yan sanda sun kashe malami sun sace mata 3 a makaranta a Zamfara

Mahara sanye da kayan ’yan sanda sun kashe malami sun sace mata 3 a makaranta a Zamfara

Cikin matan da aka sace har da matar malamin a wannan mummunan lamari ya faru a Makarantar Sakandare ta Gwamnati da ke Raka ...

Yaran Bello Turji sun ƙwace garin su tsohon Gwamnan Sakkwato, Bafarawa

Yaran Bello Turji sun ƙwace garin su tsohon Gwamnan Sakkwato, Bafarawa

Sun mamaye ƙauyuka huɗu a Ƙaramar Hukumar Isa ta Jihar Sakkwato, ciki har da Bafarawa, garin tsohon gwamna Attahiru Dalhatu Bafarawa. ...

NAJERIYA A YAU: Gaskiyar Tasirin Amfani Da Irin Noma Na GMO

NAJERIYA A YAU: Gaskiyar Tasirin Amfani Da Irin Noma Na GMO

Masana sun yi gargaɗi game da illolin irin da aka sauya ƙwayar halittarsa ...

Yadda ɓallewar ƙasashen AES ta illata ECOWAS

Yadda ɓallewar ƙasashen AES ta illata ECOWAS

Duk wani abin da ya shafi ’yanci kowa yana son sa saboda ɗan Adam yana da martaba. ...

NDLEA ta kama matar da ta ɓoye hodar iblis a al’aurarta

NDLEA ta kama matar da ta ɓoye hodar iblis a al’aurarta

An buƙaci ta haɗiye ƙwayoyin hobar iblis 70, sai dai bayan haɗiye 67 ta ƙasa haɗiye sauran. ...