Headlines

AFCON: Super Eagles ta ɗinke rabuwar kai — Ahmed Musa

AFCON: Super Eagles ta ɗinke rabuwar kai — Ahmed Musa

Ahmed Musa ya ce hadin kan tawagar ya ɗinke rabuwar kai da ake fama da ita a Najeriya. ...

Amarya ta yi wa ango yankan rago a Neja

Amarya ta yi wa ango yankan rago a Neja

Amaryar ta yi wa angon yankan rago yayin da mutane ke barci cikin dare. ...

Sakonni 3 da Sarkin Kano ya tura Remi ta isar wa Tinubu

Sakonni 3 da Sarkin Kano ya tura Remi ta isar wa Tinubu

Abin da Sarkin Kano ya tura matar Tinubu ta gaya masa kan tsadar rayuwa, rashin tsaro, da shirin dauke hukumar FAAN da sasan CBN zuwa Legas ...

Kotu ta ƙi amincewa da buƙatar mawaƙi kan hana BBC amfani da kiɗansa

Kotu ta ƙi amincewa da buƙatar mawaƙi kan hana BBC amfani da kiɗansa

Mawakin ya maka BBC a kotu kan amfani da kiɗansa a shirin ‘Daga Bakin Mai Ita’. ...

Sabon Rikici: An Kashe Mutane 3 A Filato

Sabon Rikici: An Kashe Mutane 3 A Filato

Akalla mutane uku ne aka kashe, wasu suka samu rauni a wani sabon rikici a unguwar Nkienzha da ke yankin Miango a Karamar Hukumar Bassa a Jihar Filato ...