Headlines

Sauya sheƙa bayan cin moriyar jam’iyya butulci ne — Kwankwaso

Sauya sheƙa bayan cin moriyar jam’iyya butulci ne — Kwankwaso

Amma abin da yake faruwa a bayan nan a jam’iyyar NNPP da tafiyar Kwankwasiyya ya koya mana darasi sosai. ...

HOTUNA: An ƙaddamar da tashin sahun farko na maniyyatan Nijeriya zuwa Saudiyya

HOTUNA: An ƙaddamar da tashin sahun farko na maniyyatan Nijeriya zuwa Saudiyya

Sahun farko na maniyyata 315 da suka kama hanyar ƙasa mai tsarki sun fito ne daga jihohin Imo da Abia da Bayelsa. ...

’Yan kungiyar asiri sun kashe masu shirin tafiya NYSC a Bayelsa

’Yan kungiyar asiri sun kashe masu shirin tafiya NYSC a Bayelsa

sun rasu ne bayan da gungun wasu mutane da ke wake-waken kungiyar asiri a cikin wata mota suka kai musu hari da adduna. ...

JAMB ta saki sakamakon jarrabawar 2025

JAMB ta saki sakamakon jarrabawar 2025

JAMB ta riƙe sakamakon ɗalibai 39,834 wanda a cikin wannan adadi tana bincike kan sakamakon ɗalibai 1,426. ...

An kama mutum 78 da makamai da kwayoyi a Kano

An kama mutum 78 da makamai da kwayoyi a Kano

An kama sanannen dillalin miyagun kwayoyi, Sulaiman Danwawu, da wasu haramtattun kwayoyi an taba kama shi ...