Headlines

2027: Tsohon IGP ya fito takarar gwamna, ƙungiya ta mara masa baya a Nasarawa 

2027: Tsohon IGP ya fito takarar gwamna, ƙungiya ta mara masa baya a Nasarawa 

Adamu ya yi alƙawarin kafa gwamnati mai sauraron jama’a da kula da buƙatunsu idan har aka zaɓe shi ya zama gwamnan jihar. ...

Gwamna Buni ya tallafawa iyalan sojojin da suka mutu 

Gwamna Buni ya tallafawa iyalan sojojin da suka mutu 

Gwamnan ya jajanta wa sojoji da iyalan ma’aikatan da suka mutu, yana mai cewa, “Jami’an ba su mutu a banza ba, sun mutu suna ƙoƙarin kare ƙasarsu sosa ...

’Yan sanda sun ƙaddamar da ƙwararrun Jami’an tsaro saboda makarantu a Bauchi

’Yan sanda sun ƙaddamar da ƙwararrun Jami’an tsaro saboda makarantu a Bauchi

Egbetokun ya bayyana shirin a matsayin wani gagarumin ci gaba ga tsarin da ya haɗa da kare makarantu cikin aminci da sauran muhallin koyo. ...

An gurfanar da mutum 10 kan yi wa nakasasshiya fyaɗe a Kaduna

An gurfanar da mutum 10 kan yi wa nakasasshiya fyaɗe a Kaduna

Wacce aka yi wa fyaɗen an yi ta aikat fyaɗen a lokuta daban-daban ta hanyar yaudara da kuma lallashinta ta zuwa wurarensu daban-daban inda suke da mas ...

An zaɓi Robert Prevost sabon fafaroma

An zaɓi Robert Prevost sabon fafaroma

Sabon fafaroman wanda shi ne na farko daga ƙasar Amurka kuma wanda zai jagoranci cocin na Katolika na duniya. ...