Headlines

Tsadar Rayuwa: Komawa Ga Allah Shi Ne Mafita —Sarkin Musulmi

Tsadar Rayuwa: Komawa Ga Allah Shi Ne Mafita —Sarkin Musulmi

Sarkin Musulmi ya bukaci shugabanni su yi talawa adalci, yana mai cewa sabon Allah ne ya haifar da wahalhalun da ake fama da su a yanzu, don haka ya b ...

An kama fasto kan safarar yaran Arewa zuwa kudancin Najeriya

An kama fasto kan safarar yaran Arewa zuwa kudancin Najeriya

Asirinsu ya tonu bayan sun kwaso yaran masu shekaru 5 zuwa 16 daga Jihar Nasarawa zuwa wani wuri Jihar Ogun. ...

Yadda beraye suka tilasta wa manoma kwana a gonakinsu a Kano

Yadda beraye suka tilasta wa manoma kwana a gonakinsu a Kano

A cikin rami dyaya sai ka same beraye sun kai sama da 20 ko 30 kamar ruwansu aka yi a gonakin. ...

An kama mabarata 32 ’yan Arewa a Jihar Oyo

An kama mabarata 32 ’yan Arewa a Jihar Oyo

An gano wani mutum da ake aikin safarar mabarata daga garuruwan Arewa zuwa Ibadan. ...

Tsohon shugaban Bankin Access Herbert Wigwe ya mutu a haɗarin jirgin sama

Tsohon shugaban Bankin Access Herbert Wigwe ya mutu a haɗarin jirgin sama

Jirgin ya yi hatsari ɗauke da Herbert Wigwe da kuma matarsa da ɗansa. ...