Headlines

Jihar Zamfara na fuskantar ibtila’in cutar gubar dalma

Jihar Zamfara na fuskantar ibtila’in cutar gubar dalma

Binciken da Aminiya ta yi ya nuna cewa dimbin masu hakar zinare na ci gaba da aikace-aikacensu. ...

Maniyyatan bana su cika kudin kujerarsu kafin ranar Litinin — Hukumar Alhazai

Maniyyatan bana su cika kudin kujerarsu kafin ranar Litinin — Hukumar Alhazai

Ya zuwa yanzu an sayar da kujerun kusan guda dubu biyu daga cikin dubu shida. ...

Yadda rikici tsakanin Hausawa ya ci ran magidanci a Abeokuta

Yadda rikici tsakanin Hausawa ya ci ran magidanci a Abeokuta

Abokin mamacin mai suna Mukhtar ya ce an kashe mamacin ne a kan wayar salula. ...

Mace ta kai ƙarar mijinta saboda rashin wanka da wanke baki

Mace ta kai ƙarar mijinta saboda rashin wanka da wanke baki

Yana wanka sau daya duk mako guda zuwa kwana goma, kuma yana wanke baki sau daya ko sau biyu a mako. ...

Masu sana’ar alewa sun koka kan tsadar sukari a Kaduna

Masu sana’ar alewa sun koka kan tsadar sukari a Kaduna

Malam Abdullahi Aliyu mai haɗa alewa ne da ya kwashe shekara 40 yana sana’ar a Unguwar Tudun Wada. ...