Headlines

Za mu ranto Naira tiriliyan 9 domin cike giɓin Kasafin Kuɗin 2025 — Gwamnatin Tarayya

Za mu ranto Naira tiriliyan 9 domin cike giɓin Kasafin Kuɗin 2025 — Gwamnatin Tarayya

Ministan ya ce kasafin kuɗin ya ƙunshi manyan ayyuka da kuma na musamman da za a gudanar a faɗin ƙasar. ...

Zanga-zanga: A cikin gida aka kama ’ya’yanmu aka kai kurkuku —Iyaye

Zanga-zanga: A cikin gida aka kama ’ya’yanmu aka kai kurkuku —Iyaye

Iyayen wasu matasa da aka tura gidan yari kan zanga-zangar yunwa a Jihar Kaduna, sun bayyana cewa ’ya’yan nasu ba su fita zanga-zangar ba, amma jami’a ...

Yau wa’addin girbi da Lakurawa suka ba manoman Sakkwato ke karewa

Yau wa’addin girbi da Lakurawa suka ba manoman Sakkwato ke karewa

A Juma’ar nan wa’adin girbe amfanin gona da mayakan Lakurwa da ke shirin sakin dabbobinsu, suka ba wa al’ummar Jihar Sakkwato ke cika ...

‘A haramta wa baki zuwa Borno karatun allo’

‘A haramta wa baki zuwa Borno karatun allo’

Masu ruwa da tsaki sun bakaci a wajabta wa iyayen da ke tura ’ya’yansu makaratun tsangaya su rika kaiwa da abincinsu ...

’Yan Kalare: ‘Da haɗin kan jama’a za mu magance rashin tsaro’

’Yan Kalare: ‘Da haɗin kan jama’a za mu magance rashin tsaro’

Al’ummar Gombe sun yi wa kwamishinan ’yan sanda takakkiya domin ganin an kawo ƙarshen ayyukan ’yan dan Kalare ...