Headlines

’Yan sanda na neman Dokta Dutsen Tanshi ruwa a jallo

’Yan sanda na neman Dokta Dutsen Tanshi ruwa a jallo

Ana cigiyar Dutsen Tanshi kamar yadda Babban Sufeton ’Yan sanda na Kasa ya ba da izini. ...

Gwamnatin Kano za ta fara kai samame rumbunan da aka ɓoye kayan abinci

Gwamnatin Kano za ta fara kai samame rumbunan da aka ɓoye kayan abinci

Duk wani dan kasuwa da ke barazanar rufe shago yana tallafa wa masu ɓoye kayan masarufi ne. ...

Kisan Nafi’u: Hafsat Chuchu ta kasa magana a kotu

Kisan Nafi’u: Hafsat Chuchu ta kasa magana a kotu

Hafsat Chuchu ta ki yin magana bayan an karanta mata zargin da ake mata na kisan Nafiu Hafiz ...

Ƙungiyar Ƙwadago ta tsunduma yajin aiki

Ƙungiyar Ƙwadago ta tsunduma yajin aiki

Ƙungiyoyin Ƙwadagon sun zargi Gwamnatin Tarayya da gaza cika alkawarin da suka ƙulla a bara. ...

Tsohon ɗan majalisa ya mutu yayin kallon wasan Najeriya da Afrika ta Kudu

Tsohon ɗan majalisa ya mutu yayin kallon wasan Najeriya da Afrika ta Kudu

Tsohon ɗan Majalisar Tarayyar, Cairo Ojougboh ya mutu sakamakon bugun zuciya yayin kallon wasan Najeriya da Afrika ta Kudu. ...