Headlines

EFCC ta cafke kanin Hadi Sirika kan badakalar N8bn

EFCC ta cafke kanin Hadi Sirika kan badakalar N8bn

Hukumar EFCC tsare kanin tsohon Ministan Sufurin Jiragen Sama, Hadi Sirika kan badakalar N8b a lokacin da wansa ke minista ...

Kotu ta umarci gwamnati ta kayyade farashin kayan masarufi

Kotu ta umarci gwamnati ta kayyade farashin kayan masarufi

Kotun ta ba wa gwamnati wa’adin kwana bakwai ta tabbatar ta kayyade farashin kayan masarufi da na man fetur ...

Za mu aurar da amarya mu sayar da ’yan daukar ta 62 —’Yan bindiga

Za mu aurar da amarya mu sayar da ’yan daukar ta 62 —’Yan bindiga

Sun ce za su aura wa dayansu amaryar idan ba a kawo kudin fansa Naira miliyan 100 ba ...

NAJERIYA A YAU: Matsalolin Da Ke Damun Arewacin Najeriya

NAJERIYA A YAU: Matsalolin Da Ke Damun Arewacin Najeriya

Mun bankado gaskiyar abin da ke damun yankin a halin da ake ciki. ...

An yanke wa matashi ɗaurin rai-da-rai saboda yi wa ’yar shekara huɗu fyaɗe

An yanke wa matashi ɗaurin rai-da-rai saboda yi wa ’yar shekara huɗu fyaɗe

Ya nemi Kotun ta yi masa sassauci kasancewarsa magidanci mai iyali. ...