Headlines

Boko Haram ta kashe sojoji 4 a Yobe

Boko Haram ta kashe sojoji 4 a Yobe

Harin na zuwa ne kwana guda bayan Ƙungiyar Gwamnonin Arewa maso Gabashin ƙasar sun gudanar da taro a Damaturu. ...

Abin da ya hana ni cika alƙawarin da na yi wa ma’aikata — Gwamnan Sakkwato

Abin da ya hana ni cika alƙawarin da na yi wa ma’aikata — Gwamnan Sakkwato

Masana na ganin cewa gaza cika alƙawarin da aka ɗaukar wa ma’aikatan kasawa ce daga ɓangaren gwamnan. ...

Lakurawa sun kashe ’yan bijilanti 11 a Sakkwato

Lakurawa sun kashe ’yan bijilanti 11 a Sakkwato

Sojoji sun yi nasarar ƙwato wasu dabbobin da ’yan bindigar suka yi awon gaba da su. ...

Kada ku karaya da shigo da abinci daga ƙasar waje — IAR

Kada ku karaya da shigo da abinci daga ƙasar waje — IAR

An roƙi gwamnatin da ta gaggauta ɗaukar matakan sauƙaƙa wa manoma da ribanya ƙwazonsu da wadata ƙasa da abinci. ...

Ya kamata a zuba jari a harkar noman rani — Zulum

Ya kamata a zuba jari a harkar noman rani — Zulum

Gwamnatin Borno ta ba da kimanin Naira biliyan 2 domin noma hekta 1,000 na gonaki ta hanyar amfani da na’urar noman rani ...