Headlines

An dakatar da lakcara saboda sa dalibai gwale-gwale a Kano

An dakatar da lakcara saboda sa dalibai gwale-gwale a Kano

Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Aliko Dangote da ke Wudil a Jihar Kano ta dakatar a wani malaminta kan wahalar da dalibai. ...

Sarkin Kano: An bukaci majalisa ta dawo da Sanusi II

Sarkin Kano: An bukaci majalisa ta dawo da Sanusi II

Kungiyar ta yi ikirarin cewa sauke Sanusi II daga sarauta ya kawo rabuwar kai da zaman dar-dar a tsakanin al’ummar Kano ...

Mahara sun kashe sojoji 3 da ’yan banga 2 a Nasarawa

Mahara sun kashe sojoji 3 da ’yan banga 2 a Nasarawa

Wasu da ake zargin ’yan sa-kai ne a sun kashe sojoji uku da ’yan banga biyu a yankin Karamar Hukumar Toto a Jihar Nasarawa. ...

An kashe kasurgumin dan bindiga a Abuja

An kashe kasurgumin dan bindiga a Abuja

An harbe Isa Dei-Dei har lahira ne a samamen da jami’an tsaro suka kai musu ...

Zulum ya rage wa manoma farashin man fetur

Zulum ya rage wa manoma farashin man fetur

Gwamnan ya yi alkawarin raba injinan ban ruwa masu amfani da hasken rana da irin shuka da takin zamani ...