Headlines

Zulum ya rage wa manoma farashin man fetur

Zulum ya rage wa manoma farashin man fetur

Gwamnan ya yi alkawarin raba injinan ban ruwa masu amfani da hasken rana da irin shuka da takin zamani ...

AFCON 2023: Yau Najeriya da Afirka ta Kudu za su goge raini

AFCON 2023: Yau Najeriya da Afirka ta Kudu za su goge raini

Cacar bakar diflomasiyya ta barke tsakanin kasashen biyu, wadanda wasansu kan kasance masu zafi ...

Matashi ya yi wa matar wansa fyade ya kashe ta a Binuwe

Matashi ya yi wa matar wansa fyade ya kashe ta a Binuwe

An tsinci gawarta a gona da alamar an yi mata fyade kuma an sassare ta da adda a hancinta da kanta. ...

Daliba ta ‘kashe kanta’ a dakin otel

Daliba ta ‘kashe kanta’ a dakin otel

An gano dalibar a sume kumfa na fitowa daga bakinta da kwalbar maganin kashe kwari a gefenta ...

“‘Yan Arewa Na Ɓata Lokacinsu A Soshiyal Midiya”

“‘Yan Arewa Na Ɓata Lokacinsu A Soshiyal Midiya”

An yi wa yankin Arewacin Najeriya nisa wajen samun tagomashi a Soshiyal Midiya. ...