Headlines
Kisan Nafi’u: Shari’ar Hafsat Chuchu ta samu tsaiko
An dage shari’ar zuwa ranar 8 ga Fabrairu, 2024 ...
Kano: Shugaban Karamar Hukuma ya yi murabus, takwaransa ya koma NNPP
Shugaban Karamar Hukumar Ungogo a Jihar Kano, ya ajiye kujerarsa, na Nassarawa kuma ya koma Jam’iyyar NNPP mai mulkin jihar. ...
Zan hade Kannywood da Nollywood —Ali Nuhu
Ya yi alkawarin farfado da kasuwar fina-finan Kannywood da kuma hade su da Nollywood domin samun cigaba da ake bukata ...
’Yan tawayen Houthi sun kai wa jiragen ruwan Amurka da Birtaniya hari
Wani kamfanin tsaro mai suna Ambrey ya sanar cewa jirgin Birtiyan da aka kai wa harin na dakon kaya ne ...