Headlines

Kungiyoyin Arewa sun caccaki masu sukan tsare-tsaren Tinubu

Kungiyoyin Arewa sun caccaki masu sukan tsare-tsaren Tinubu

Sun bukaci Tinubu ya kira taron kasa don tattauna da kuma gyaran fuska ga wasu tanade-tanaden kundin tsari mulkin Najeriya tun daga samun mulkin kai z ...

Ali Nuhu ya kai wa Sarkin Kano ziyarar ban-girma

Ali Nuhu ya kai wa Sarkin Kano ziyarar ban-girma

Ana iya cewa, zuwan Ali Nuhu Fadar Sarkin Kano ita ce ziyarsa ta farko ga sarakuna a fadin Najeriya tun bayan nada shi a mukamin. ...

AFCON 2023: Babu tabbacin Osimhen zai buga a wasan Najeriya da Afirka ta Kudu

AFCON 2023: Babu tabbacin Osimhen zai buga a wasan Najeriya da Afirka ta Kudu

’Yan Najeriya na neman Super Eagles su huce musu haushinsu bayan mawakiyar Afirka ta doke mawakan Najeriya hudu wajen lashe kambin mawakan duniya na G ...

An kama ’yan Najeriya 9 a farfelan jirgin ruwa za su je Turai

An kama ’yan Najeriya 9 a farfelan jirgin ruwa za su je Turai

Sojojin ruwan Najeriya sun zakulo wasu matasa tara da suka boye a farfelar wani jirgin ruwa da nufin ya kai su zuwa Turai ba bisa ka’ida ba. ...

NAJERIYA A YAU: Yadda Cin Ƙwai Ke Neman Gagaran ’Yan Najeriya

NAJERIYA A YAU: Yadda Cin Ƙwai Ke Neman Gagaran ’Yan Najeriya

Kaso 80 cikin 100 na masu harkar kwai a Jihar Kano sun bar harkar, wadan da suka rage suna yi sun rage ma’aikatansa ...