Yadda sojoji suka kashe ’yan ta’adda 481 suka kama 741 a wata guda
Sojojin Nijeriya sun halaka ’yan ta’adda 481, sun kama 741 tare da ceto mutane 492 da aka yi garkuwa da su a cikin wata guda ...
Sojojin Nijeriya sun halaka ’yan ta’adda 481, sun kama 741 tare da ceto mutane 492 da aka yi garkuwa da su a cikin wata guda ...
A Juma’ar nan za a gudanar da Jana’izar Soji ga tsohon Babban Hafsan Sojin Ƙasa na Nijeriya, Laftanar-Janar Taoreed Lagbaja. ...
Shirin Najeriya A Yau na wannan rana zai tattauna da masu ruwa da tsaki ne kan yanayin shirye-shirye don tunkarar zaben gwamna a Jihar Ondo. ...
Daniel Bwala dai tsohon hadimi ne ga tsohon Mataimakin Shugaban Najeriya, Atiku Abubakar. ...
Shugaba Bola Tinubu ya jagoranci zaman Majalisar Zartarwa a ranar Alhamis, 14 ga watan Nuwamban 2024. ...